Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Ram meat
  2. Ginger nd garlic
  3. Seasonings
  4. Ugwu
  5. Spinach
  6. Gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke nama sosai sannan ki zuba ruwa ki yanka albasa ki zuba kayan kamshi. Ki dora a wuta.

  2. 2

    Idan ya yi nisa sai ki yanka ugwu da alayyahu ki jika a ruwa ki wanke sosai. Ki zuba a cikin naman. Ki zuba nikakkiyar gyada.

  3. 3

    Ki zuba jajjagaggen tarugu da maggi ki rufe.

  4. 4

    Bayan ya dahu sai ki sauke.

  5. 5

    Serve

  6. 6

    Note: yana karin lafiya sosai kuma yana bude kwakwalwa.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Similar Recipes