Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. yam
  2. maggi
  3. salt
  4. eggs
  5. tarugu
  6. albasa
  7. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doyan ki dafata da maggi da salt kadan intayi ki sauke

  2. 2

    Shikuma kwan zaki daka tarugu da albasa ki sa aciki ki kada ki yanka doyar shape din da kikeso

  3. 3

    Ki dora mai a wuta inyayi zafi kiringa saka doyar a cikin kwan kina soyawa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes