Share

Ingredients

  1. Indomie
  2. Taruhu
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Gishiri
  6. Egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga taruhu saiki soya sama-sama saiki kawo ruwa daidai indomie ki zuba kisa Maggi da chilli powder idan ya tafasa saiki kawo indomie ki juye ki mxn ki rufe dakinga Ya kusa saiki saka curry Ki gauraya idan ruwan ya tsotse ki sauqe

  2. 2

    Saiki kada Qwai kisa curry da salt Ki saka mai frynpan Ki juye qwanki in yayi ki juya bayan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes