Shasshaka (dan malele)
Steps
- 1
Za ki dora ruwanki a ruwa. Idan ya tafasa sai ki wanke tsaki sosai ki juye. Kina zubawa kina tukawa don kar ya duddunkule.
- 2
Ki zuba farin maggi da gishiri sannan ki rufe ki barshi yaita dahuwa for a while.
- 3
Idan kin tabbatar ya dahu sai ki sauke. Ki juye a tray ki barshi ya sha iska.
- 4
Idan ya huce sai ki yanka da wuka iya girman da kike so ya yi gida gida, sai ki yanka albasa (idan da wasu vegies din ma sai ki yanka a kai)
- 5
Ki soya manja da albasa sannan ki kwalala a kai
- 6
Ki barbada borko. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

Methi Thepla With Dry Chana Sabji
Rita Talukdar Adak
-

chef Nidhi Bole
-

Tom Jacobs -

ZMA
-

Angoori Shikanji Grapes Lemonade
Rumana Irfan
-

Honey Glazed Chicken in my Japanese Bentobox
Madhumita Bishnu
-

Trisha Noble
-

Mogco Tokyo
-

Jay’s Brown Butter and Toffee Chocolate Chip Cookies
Justin Alston
-

Justin Alston
-

Sausage and Peppers (Cajun) over Penne
Amelia Erbe
-

Ayyush_hadejia
-

Amira Abdul
-

Ayyush_hadejia
-

sadywise kitchen
-

Amira Abdul
-

sadywise kitchen
-

Amira Abdul
-

Princess Amrah
-

jyc
-

sadywise kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6461117











Comments (2)