Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu fulawa misali rabin gwangwanin Madara, se ki saka gishiri Dan kadan 👌se man zaitun 1 tablespoon, ba lallai man zaitun ba zaki iya amfani da kowanne irin mangyda, se ruwa misalin ludayi daya da rabi(a takaice de ki kwaba da Dan kauri kamar kwabin meatpia amma kar ya kaishi kauri sose)kar yayi ruwa kar kuma yayi kauri sose, se ki ajiye shi gefe

  2. 2

    Se kin kira kofi Dan sharp din ko find ya fitao shi zeyi sealing din bakin

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Rufaidah
Ummu Rufaidah @cook_14199821
on
Bauchi State
Tuwon Semo😍😜😗
Read more

Comments

Similar Recipes