Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Kwai danye
  3. Magi
  4. Curry
  5. Ruwa
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika feri doyarki kizuba ruwa dagishori kiaza saman wuta idan tadafu saikikwasheta arariya

  2. 2

    Ki dandaka tarugunki kiyanka albasa kisaka Magi kisa curry kifasa kwai achiki Kadan joyaso

  3. 3

    Shannan kiaza manki yayi zafi kiyanka doyarki kinasakata chikin kwanki kina soyawa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Asmau
Ummu Asmau @cook_14059241
on

Comments

Similar Recipes