Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cuprice
  2. 2tarugu
  3. 1tattasai
  4. 1onion
  5. Halftin cooking oil
  6. 1Plantain
  7. 2eggs
  8. to tasteSeasonings
  9. 1 pinchsalt

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba mai a pot then you put your jajjagen tarugu. Ki zuba ruwa da maggi sannan ki rufe.

  2. 2

    Idan ya tafasa sai ki zuba perboiled rice dinki a ciki ki rufe.

  3. 3

    Idan ta kusa dahuwa sai ki yanka albasa ki zuba ki rage wutar.

  4. 4

    Bayan ta dahu sai ki sauke.

  5. 5

    Ki fere plantain ki barbada gishiri ki soya.

  6. 6

    Ki soya kwai bayan kin masa hadi ki dagargaza shi kar ki bari ya dunkule.

  7. 7

    Ki yi topping a kan shinkafar.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes