Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsflour
  2. 2 tbspnbutter
  3. 3 tbspnsugar
  4. 1 tbspnmilk
  5. 1 tbspnyeast
  6. 1egg
  7. Warm water
  8. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hada flour,sugar,yeast,milk,saiki fasa egg dinki acikin warm water ki kada saiki zuba a cikin flour din ki kwaba

  2. 2

    Kafin dough dinki ya hade saiki zuwa butter ki juya ko ina ya samu,saiki making soft dough

  3. 3

    Ki rufe dough dinki kisa a guri me dumi ya tashi,saiki cutting dough dinki into 6,kisa hannu ki mulmula yayi soft a ko wanne pieces din dough dinki

  4. 4

    Saiki barsu su kuma tashi ki dura mai a pan yayi zafi,sai kisa flour a middle finger dinki saiki nasawa a tsakiyan dough din saboda shape din ya fito basai kinsa murfin roba ba,saiki soya a wuta kadan saboda kicin ya soyu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments

Similar Recipes