Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara waken ki ki cire masa datti saiki dora ruwa ya tafasa saiki wanke waken ki zuba saiki saka salt kadan da kanwa ki bar waken ya dahu in yayi laushi saiki juye

  2. 2

    Zaki dora wani ruwan ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba in ta dauko dahuwa saiki juye ki tace ruwan ki maida ta ki rage ruwa inta qarasa sai ki juye

  3. 3

    For the stew zaki zuba ruwa a tukunya kijuye taruhu albasa tattasai tomato in sun tafasa saiki sauqe kiy blending nasu suyi laushi sannan saiki juye a tukunya ki dora har ruwan jikin su ya qare saiki kawo mai ki soya sosai, sannan saiki zuba salt maggi, zaki wanke smoked fish din ki da ruwan dumi sannan ki juye akai saiki dan saka ruwa ki juya miyan ki rufe ki rage wuta da zaran kinji yayi laushi saiki sauqe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes