Ingredients

1 hour
2 servings
  1. Beef (shredded)
  2. Carrot
  3. Sweet peppers
  4. Green beans
  5. Scotch bonnet
  6. Onions
  7. 2 tbspoil
  8. 1/2.tsp soy sauce
  9. 1 tbspcorn flour
  10. 2seasoning cubes
  11. 1 tspMix spice (cumin, coriander powder turmeric powder)

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Da farko zaki yanka namanki a tsaye dogaye ki wanke shi.Sai kisa sauce pan a wuta kisa dan. Mai ki zuba nama kinayi kina juyawa, kisa spices dinki kisa oregano sai ki jajjaga attaruhu da albasa, bayan minti biyar sai a zuba ruwa asa attatuhu da albasa ki barsu su dahu xaki xuba ruwa da yawa.

  2. 2

    Bayan namanki yana dahuwa sai ki yanka sweet pepper, carrot, green beans ki yankasu a tsaye suma ki wanke ki ajje su amma ki ware sweet pepper daban.

  3. 3

    Ki taba namanki idan yayi laushi sai ki zuba carrot da green beans ki juya ki barsu su dan rissina sai kisa sweet pepper ki barshi 1 minutes sai ki kwaba corn flour ki zuba ki juya sosai 3 minutes ki sauke and served

  4. 4

    Note Shredded beef yana son sweet pepper sosai, anfani corn flour kuma tana sashi yayi kauri.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

sapeena's cuisine
on
Kano State

Similar Recipes