Edit recipe
See report
Share

Ingredients

30min
  1. Ready made mixture of garin danwake
  2. Water
  3. Oil
  4. Yaji
  5. Onion
  6. Tomatoe

Cooking Instructions

30min
  1. 1

    Ki tankade garin danwake ki zuba ruwa ki kwaba,kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri

  2. 2

    Ki daura ruwa a tukunya akan wura idan ya tafasa ki zuba danwaken da spoon ko da hannu

  3. 3

    Sai ki bar shi ya tafaso idan ya nuna sai ki kwashe a ruwa sai kijuye a colander kar ya sake

  4. 4

    Ki yanka tumatur da albasa,ki soya mai da albasa ki zuba danwake a plate ki saka yaji da mai da tumatur da albasa.shike nan sai ci

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
on
Bauchi
cooking is my style
Read more

Similar Recipes