SPHAGETTI And Macaroni noodles with chicken

Mariya Salis ibrahim
Mariya Salis ibrahim @cook_14412679
Kaduna
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. sphagetti
  2. Macaroni
  3. Red pepper
  4. Chili
  5. Onion
  6. Oil
  7. Maggie
  8. Spieces
  9. Tomatoes paste
  10. Carrot
  11. Salt
  12. Green beans
  13. Fried chicken

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yi blending kayan miyan ki gabadaya, sai ki zuba Mai a wuta, sai kiyi slicing albasan ki zuba acikin man, kinaji man yafara kamshi sai zuba kayan miyan dakikayi blending, ki zuba tomatoes paste dinki ki zuba Maggie da spieces dinki, ki soya kayan miyan ki ya soyu sai ki tsadai ruwa Yana Fara tausa sai kizuba taliyar ki da macaroni ki rufe

  2. 2

    In yayi kamar 10min, sai ki duba ki dandana in akwai bukatuwar Karin gishiri sai ki Kara inkuma Babu sai ki zuba carrot dinki da green beans

  3. 3

    Yana tsanye wa sai w zuba a plate a chi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mariya Salis ibrahim
Mariya Salis ibrahim @cook_14412679
on
Kaduna
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes