Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Fried fish
  3. Tarugu da tattsai
  4. Albasa
  5. Maggi and salt
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miya sai ki soyasu sama sama

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa kisa maggi salt ki yanka albasa kisa ki rufe ya tafasa

  3. 3

    Bayan ya tafasa sai kisa spaghetti din ki motsa kibarshi na wani lokaci

  4. 4

    Sannan daga garshe sai kisa kifinki aciki ki motsa ki rufe tukunyar ya dan sulala na minti biyar. Serve and enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saratu
saratu @cook_14127885
on

Comments

Similar Recipes