Fish papper

ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
Kano

#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious

Fish papper

#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi karfasa manya
  2. Mai
  3. Maggi da gishiri
  4. Attaruhu da Albassa
  5. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu karfasarki manya snn ki wankesu da lemon tsami su fita tas,sai ki sa su a faranti mai fadi snn ki barbadesu da gishiri da sauran spices naki.

  2. 2

    Ki dora mai a wuta ki soyashi da Albassa,snn ki dinga dauko karfasarki kina soyawa ki soya su soyu snn ki kwashe a kwalanda.

  3. 3

    Ki gyara attarunki da albassa snn ki jajjagasu,Byan kingama soya su amai sai ki juye man a wani kwanon snn ki maida kaskon kan wuta ki xuba jajjagenki snn kisa mai sai ki xuba magginki a ciki,ki Dan bar kyan miyan da man y Dan dahu snn sai zuba soyyyan karfasarki akai ki samu spoon na juya waina kina jujjuyashi a ciki,

  4. 4

    Zakiga kayan miyan ya kama jikin karfasarki sai ki kwashe a plate.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
on
Kano
I like to cook different types of dishes
Read more

Comments

Similar Recipes