Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Nama
  3. Kuka
  4. Manja
  5. Daddawa
  6. Gishiri
  7. Magi
  8. Attarugu
  9. Tattasai
  10. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke naman ki zuba a tukunya ki yanka albasa ki daura a kan wuta. Ki jajjaga tarugu da tattasai ki kwashe ki zuba seki sa daddawa,magi,gishiri da manja a ciki ki rufe ya ta tausa. Idan ya tausa kuma naman yai taushi seki dauko kukan ki kađa.

  2. 2

    Ki jika shinkafan tuwon for atleast 30mins. In ya jiku seki wanke ki zuba a tukunya ki zuba ruwan zafi ki barshi yai ta dahuwa. In ya dahu yai taushi seki tuka kidan sa gari kadan ki daure dashi. Seki dan barshi ya silala ki kwashe.

  3. 3

    Seki serving

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haneefa Usman
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes