Tuwon shinkafa d miyar kuka
Tuwon shinkafa d miyar kuka
Steps
- 1
Dafarko dai na Dora tukunya a wuta na nasa ruwa na wanke shinkafa na zuba nabari seda shinkafata ta nuna na tuqa tuwon.
- 2
Sannan na Dora tukunyar miya na zuba manja na yanka albasa aciki na wanke nama na xuba nasa kayan dandano na rufe bayan en daqiqu na zuba attarugu na d tattasai d albasa d na Riga nayi jajjage tare d qulqule.
- 3
Bayan sun Dan fara soyuwa nayi sanwa nasa kayan dandano na rufe bayan wasu mintuna na kada kuka shikenn.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

Rachana Sagala
-

Yadnya Desai
-

Yadnya Desai
-

Western Steak Tartare - (James McNair's Beef Cookbook)
Cluelesskitty
-

Elyse Rose
-

Redrubiesandmore
-

Vedangi Kokate
-

Gogdi Bhajiya (Tiny Methi Fritters)
Heena Jani
-

Swati Sheth
-

Grandma's Tuna Noodle Casserole
Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Pooja Batra
-

Sania Sikander
-

PREM TIWARI
-

Rekha Bapodra
-

Roopal Mandavia
-

AmmuGopiTush -

@Om Ziyad_Kitchen
-

Walies Flavour Services
-

Ifeoma Obianagha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10880285










Comments