Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
  1. 2 cupsFlour
  2. 2large egg
  3. 2 cupmilk
  4. 1/2 tspBaking soda
  5. 1/2 tspBaking powder
  6. 3 tbspMelted butter
  7. 1/2 tspVanilla flavor
  8. 1/4 cupsyrup sugar for topping

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    Ayi mixing egg da sugar. Sai asa vanilla sai a zuba milk a juya sosai.

  2. 2

    Bayan nan sai a zuba melted butter (a barta ta huce kafin a zuba).

  3. 3

    A tankade flour tare da baking powder, baking Soda.

  4. 4

    Sai a zuba cikin egg mixture a juya sosai su hade jikinsu. A barshi kamar 7 minutes sai a a gasa a nonstick pan. Idan an zuba idan kasan ya gasu xa'aga bubbles a kai sai a juya daya side din.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes