Jellof rice

Ashmah's kitchen
Ashmah's kitchen @Ay080775723
#kanostate

#Kano state my family like it

Jellof rice

#Kano state my family like it

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsRice
  2. 4Tattasai
  3. 4Tarugun
  4. 2onions
  5. 6Maggi star
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka kayan miyar ki ki wanke ki markada a blander ki zuba a tukunya kisa Mai ki Dan soya su ki yanka albasar ki kisa a ciki Seki zuba Ruwan zafi 3cups ki Rufe y Tafasa Seki zuba shinkafar ki ko zuba aciki.

  2. 2

    Indan kin zuba Seki zuba Maggi ki dandana yadda kike so test din

  3. 3

    Inta dahu Seki kwashe kici

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ashmah's kitchen
Ashmah's kitchen @Ay080775723
on
#kanostate
I always love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes