Ingredients

  1. Rogo
  2. Kayan miya
  3. Seasoning
  4. Garin kwaki/garin rogo

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika rogon ki a ruwa kamar na yini daya ko ki jika da daddare sai ki feraye shi da safe ki kai markade.idan aka markada sai ki tace shi da abun tace koko ki cire ruwan jikinshi

  2. 2

    Sai ki markada kayan miyanki

  3. 3

    Sai ki zuba akan rogon, sai ki samu garin rogo/ garin kwaki sai ji jika shi da ruwan dumi sai ki zuba cikin rogon

  4. 4

    Sai ki zuba gishiri da maggi

  5. 5

    Sai ki mulmula ki bashi shape(flat shape) ko duk yadda kikeso

  6. 6

    Sai ki soya shi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
on
Kaduna State, Nigeria
I'm a foodie, I love cooking and I'm still learning
Read more

More Recommended Recipes