Share

Ingredients

  1. Alllaiyaho da yakuwa
  2. Seasoning(maggi & salt)
  3. Daddawa
  4. Spices
  5. Man gyada
  6. Gyadar miya
  7. Tsaki
  8. Albasa mai lawashi
  9. Albasa
  10. Kayan miya
  11. Nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Daga farko zaki soya gyadar ki ta soyu sai ki daka ta a turmin ki me kyau, bazaki dake ta tayi luqui ba

  2. 2

    Sai ki yanka albasarki da albasa mai lawashi da allaiyaho da yakuwa. Sai ki tafasa naman ki da kayan hadi wato su spices dai ki ajiye

  3. 3

    Sai ki jajjaga kayan miyarki ki soya da man gyadan ki idan ta soyu sai ki zuba ruwa ya tafaso sai ki zuba daddawar ki

  4. 4

    Idan ya tafaso daman kin wanke tsakin ki tas kin tsince sai ki zuba a cikin tukunyar har ya kuma tafasowa sai ki zuba kayan ganyenki wato su Allaiyaho da albasa mai lawashi da albasa da yakuwa. Sai kiyita juyawa har na tsawon minti biyar sai yayi kauri

  5. 5

    Sai a rufe a bashi kamar minti goma sannan a kashe wutar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
on
Kaduna State, Nigeria
I'm a foodie, I love cooking and I'm still learning
Read more

Similar Recipes