Tura

Kayan aiki

  1. Garin dawa
  2. Kanwa
  3. Kayan miya
  4. Kubewa danye
  5. Daddawa
  6. Kifi koh nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya, idan ya tafaso se ki sa ruwan kanwa a ciki, se ki tankade garin dawan ki ki dama shi da ruwa ki talga, idqn talgen ya nuna se ki qara tankade wani garin ki barshi ya nuna se ki kwashe

  2. 2

    For the miya kuma zaku jajaga kayan miyan ki da daddawa, ki soya kifi koh nama ki se ki zuva ruwa ki zuba kayan miyan ki, idan ya nuna se ki sa kayan dandano. Already kin yanka kubewan ki kin daka, se a kada a barshi ya nuna. A ci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
MUHAMMED AISHA
MUHAMMED AISHA @cook06111995
rannar

sharhai (2)

SD Aly
SD Aly @cook_23241754
Okro soup looks 😋 with the pepper

Similar Recipes