Cooking Instructions
- 1
Dafari Zaki xuba garin rogo a bowl saikisa ruwan zafi yashawo kanshi ki rufe ki barshi ya shanye ruwan
- 2
Sai wanke kayan Miya(tattsai, attarugu da albasa) ki jajjagasu saikisa gishi kadan da seasonings a ciki ki Kara dakesu
- 3
Saiki zuba garin rogonki dakika jiya akan jajjagagen kayan miyan ki dakashi ya hade da kayan miyan saiki kwashe
- 4
Saiki Rika diba kadan ki mulmulashi yayi ball saikiyi Fadi dashy da fingers din
- 5
Idan kin Gama saiki soya
- 6
Shikenan kin Gama sai achi da yaji
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10923985
Comments