Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3 servings
  1. Couscous
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Koren tattasai
  5. Carrots
  6. Cabbage
  7. Green pepper
  8. Piece
  9. mangyada
  10. Kayan kamshi
  11. Hanta
  12. Maggi
  13. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki dakko tukunyarki sai ki wanke hantann ki yankata kanana ki zubah a tukunyann sai ki yanka albasa da danmaggi haka ki tafasa Wann hanta

  2. 2

    Sai ki sauketa a gefe sai ki dakko wata tukunyarki kizuba man gyada ki ki yanka albasa circle circle haka sai ki granding taruhu ki zuba ki soyashi sama sama haka sai ki dakko hantann taki kizuba aciki sai ki zuba RUWA

  3. 3

    Sai ki yanka carrot naki kizuba aciki sai ki yanka koren tattashe naki Shima ki zuba aciki ki zuba cabbage naki ciki ki zuba su Kayan kamshinki Maggi curry what ever

  4. 4

    Sai kibari yatafasa sai ki zubah couscous dinki shikenn kingamah sai chi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Arief
Ummu Arief @cook_13921696
on

Comments

Similar Recipes