Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke tsamiya ki tafasa ta tareda kanunfari

  2. 2

    Saiki tace kizuba sugar

  3. 3

    Saiki yanka lemun tsami ki matsa ruwan acikin ruwan tsamiyar

  4. 4

    Bakin cup ɗin kuma kafin kizuba juice ɗin zaki matsa lemun tsami a bakin cup ɗin sannan kisa sugar a plate kijuya cup ɗin upside down acikin sugar ɗin

  5. 5

    Sannan saiki zuba lemun acikin cup kisa ƙanƙara a sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Similar Recipes