Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Chicken
  2. Onions n pepper
  3. Ginger n garlic
  4. Seasonings n spices
  5. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko a wanke kazan a yanka su yanda akeso,sai a zuba a tukunya a zuba mishi kayan kamshi da albasa da citta da tafarnuwa a saka shi a wuta a sulala,idan yayi sai a soya shi amma kar ya soyu sosai.

  2. 2

    Sai a yanka albasa a jajjaga da attarugu da citta da tafarnuwa,a saka mai a tukunya a zuba jajjagen aciki a soya a zuba seasonings da spices,sai a debo nama a zuba ayi ta gaurayawa har kayan miyan ya kama jikin naman duka.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
on
Suleja

Comments

Similar Recipes