Yam en egg with cabbage sauce

nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Chicken
  3. Cabbage
  4. Carrot
  5. Pes
  6. Hot and swt pepper
  7. Onions
  8. Seasonings
  9. Oil
  10. Egg
  11. Sugar/salt
  12. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu doyanki ki feraye ki Dora akan wuta ki sa gishiri da suga k'adan sabida yayi zaki doyan idan ya dahu ki sauke

  2. 2

    Idan ya huce sai ki Dora manki a wuta ki kad'a kwanki ki yanka albasa kisa maggi k'adan Yanda kwan bazai tsinke ba

  3. 3

    Sai ki fara tsomawa a cikin kwan kina soyawa har ki gama

  4. 4

    A gefe kuma ki samu carrot da pes dinki ki d'an tafasa ki ajiye a gefe

  5. 5

    Sai ki samu ataruhu da tattasan da kikayi grating ki soya shi sama sama ki kawo yankakken cabbage da albasanki ki zuba akai

  6. 6

    Ki kawo Wanan carrot da pes din da kika tafasa shima ki zuba akai ki kawo seasonings dinki da curry ki zuba ki kawo kajinki da kika soya ki zuba a ciki ki motsa Ki rage a wuta ya dahu gabad'aya sai ki sauke kici da doyarki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
on

Comments

Similar Recipes