Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cabbage
  2. Carrot
  3. Cucumber
  4. Mayonnaise bama
  5. Milk
  6. Pinchsalt
  7. Sugar
  8. Lemon juice
  9. Veniger
  10. Boiled eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki yanka cabbage naki,ki kankare carrot ki goge. Sannan ki yanka cucumber ki duk ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Sai ki dauko bowl ki ajiye sai ki kawo bama yadda zai miki sai ki zuba a bowl sannan ki kawo sugar dan kadan ki zuba ki gauraya sannan ki kawo gishiri kadan ki zuba sannan ki lemon juice tea spoon daya ki zuba,ki zuba vinegar shima tea spoon sai ki gauraye sannan ki kawo madada na gari kamar spoon 2 sai ki hade ki gauraya.

  3. 3

    Idan ya hadu sai ki kawo cabbage da carrot da cucumber ki zuba,sannan ki kawa kwai da kika yayyanka sai ki hada ki gauraya.

  4. 4

    Shikenan coleslaw ya hadu... U can serve with rice,cus cous,or spaghetti. U can even take it plen. Thanks

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah
on
Cooking has always been my passion. I love cooking, it's one of my favorite things to do, it had always been my favorite activity since I was a kid.
Read more

Comments

Similar Recipes