Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa, tumeric,koren wake,peas, attaruhu da albasa, dandano,
  2. Mai,onga classic,kwai,nama,karas, kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na wanke shinkafa sai nai parboiling dinta da tumeric powder. Na tace na tsane a colander. Sai na tafasa nama da kayan kamshi da albasa da ya dahu na barshi ya Sha iska sai na yanka shi kanana. Na yanka kayan lambu, nai grating attaruhu da albasa

  2. 2

    Sai na daura Mai a wuta na soya su attaruhun na Yan mintuna sai na tsaida ruwa maidai2ci Wanda zai Kara sa dafa min shinkafar da ya tafaso na zuba shinkafa,yankakkun kayan lambu da dandano sai na rufe daya ruwan ya kusa tsotsewa sai na zuba nama da soyayyen kwai da nayi scrambling dinshi. Na rage wuta sosai ta karasa dahuwa 😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
on
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Read more

Comments

Similar Recipes