Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. kaza
  2. attaruhu
  3. albasa
  4. maggi
  5. gishiri
  6. tafarnuwa
  7. citta
  8. masoro
  9. poll pepar
  10. kasko

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiwanke kazarki kisa mata maggi,attaruhu albasa sa,yawa maggi gishiri masoro citta kijuya sosai saki sakata alaida kisa afirij tsawon awa daya

  2. 2

    Saiki dakko poll pepar dinki ki yagi wacce kikeso kisaka akan kasko ki saka,mai kadan

  3. 3

    Saiki zuba kazarki akai

  4. 4

    Saiki rufeta ruf kisaka,murifi ki rufe kisa huta kadan a gasdi ko risho zata futo da ruwa saiki barta harta tsotse,ruwan sannan zata fara,gasuwa tana futo damai intayi miki yadda kikeso saiki sauke

  5. 5

    Gata sanda aka gama gasata

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Real_shaxee
Real_shaxee @cook_14291242
on
kano
i like coking
Read more

Comments

Similar Recipes