Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankli
  2. Egg
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Spice
  6. Mggi for d taste
  7. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafrko na fere dankli na na ynka tsaye sai nawankesa nadan sa salt kdan sai ndora mai ahuta yyi xafi nasoyashi kmr chip nakwasheshi acolender nasa agefe sai ndauko attaruhu da albsa na jajjaga na ajiye agefe

  2. 2

    Sai nsamu bowl nfsa egg dina nsa garlic da blck ppper nasoya shi amma sai na dagargaxashi sai nakwashee agefe dga nn sai dauk pan dina nadora ahuta nasa mai kdan da alvsa nasoya sama sama sai ndauko wannn attaruhu da albsa dana jajjaga naxuba najuya nasoyasu sama sama

  3. 3

    Sai ndauko wann danklin nawa dana soya naxuba ndauko egg dina dasoya nxuba nsa mggi kdan da spice nyi ta juyawa hr ykma jikinsa dukaa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
on
Kano
ina mtukar son grki
Read more

Similar Recipes