Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafa doyarki sai ki yanka ki safa ki aje a gefe

  2. 2

    Ki dauko manki ki zubaa pan sai kifasa kwanki ki xuba maggi da albasa sai ki dinga dauko doyan kina sakawa a kwan sai ki soya har yayi golden brown

  3. 3

    Dama kin dafa namarki sai ki sa mashi maggi da gishiri da albasa kijuya sosai sa ki soya sama sama karya bushe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs alasawa
mrs alasawa @cook_16059048
on

Comments