Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1:30mins
2 servings
  1. 1whole yam,pinch of salt,2 tablespoons sugar

Cooking Instructions

1:30mins
  1. 1

    Da farko zaki fere yam dinki ki wanketa sai ki zuba a tukunya mai zurfi kisa salt da sugar din sai ki zuba ruwa iya saman doyan sai ki rufe ki dafa ta. In ta nuna ki dakata a turmi.in ta cika tauri ana sa little warm water ko ruwan da kika doyar dashi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
on
Kano

Comments

Similar Recipes