Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa samu ruwana zuba a tukunya idan ya tafasa se a zuba indomie a ciki se a sa dunkule kadan se a rufe har se t dahu se a zuba a cikin kwano me dan shape idan aka sauke t se a zuba a cikin kwanon,se a kawo tukunya a zuba mangyada idan ya soyu se a zuba su ataruhu dasu cabbage din d aka yanka a ciki se a dan rufe minti biyu se a zuba ruwa daidai ba me yawa b,se a zuba maggi d curry se a rufe idan ya dahu se a kwo danyen Kwai a fasa a ciki kar a juya minti kamar daya se a kashe wuta.

  2. 2

    Se a dakko indomie din a juye ta a plate zata bda shape din kwanon se a zuba source din a gefe se a kawo kifi a zuba a saman indomie din.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
on
sallari qts Kano

Similar Recipes