Yadda ake lemon tsamiya

samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
Abuja

Tamarind juice

Yadda ake lemon tsamiya

Tamarind juice

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsamiya
  2. Cucumber
  3. Ginger
  4. Tamarin flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanki tsamiyar sai ki tafasa

  2. 2

    Bayan ta tafasa sai ki tace ruwan

  3. 3

    Kiyi blending cucumber da Ginger

  4. 4

    Sai ki samu ruba ki hadasu gurie daya kisa tamarind flavour

  5. 5

    Option zaki iya saka zuma ko sugar

  6. 6

    Yana da dadi sosai, kuma yana rage kiba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
on
Abuja
2 /1/1990
Read more

Similar Recipes