Share

Ingredients

  1. Zobo
  2. leafMint
  3. Ginger
  4. Cocumber
  5. Sugar
  6. Flavour coconut/pineapple
  7. c

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyra zubonki ki wanke kisa mata ruwa ki zuba atukunya kidaura kisa citta da kanamfarin ki kisa ganye mint leaf ki barshi da wuta kadan yayi ta dahuwa har sai kinji ko ina ya kaure da kamshi sai ki sauke ki barshi ya huce, kisa mai sauran kayan hadinki ki yanka cocumber ki markade ta kisa kan zobon naki, kisa afridge ki barshi yayi sanyi sai kisha.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
on
Gombe State

Comments

Similar Recipes