Chicken in breadcrumbs

Miemie's Dishes (Yusrah)
Miemie's Dishes (Yusrah) @yusrah
Jos, Plateau State

Ana iya sarrafa kaza ta hanyoyi dabam dabam wanda zai kayatar kuma baza ta fita kan mutane ba.Yau na kawo mana chicken in breadcrumbs, wannan hanyan sarrafa kaza yana da matukar dadi baza ka rika ci kanajin mai na damun ka ko yana Hawa maka kai ba, bata shan mai. Aci dadi lafiya

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

30 minutes
2 servings
  1. Chicken parts
  2. Breadcrumbs
  3. 1 cupall purpose flour
  4. Seasonings
  5. to tasteSalt
  6. Chicken spices
  7. 2 cupsoil
  8. 1Onion (chopped)
  9. Spring onions
  10. Thyme
  11. Garin yaji
  12. 1egg

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    A yanka kazan into parts sai a tafasa tareda albasa, seasonings, salt, chicken spices and thyme. Bayan ta dahu sai a sauke a kwashe a ajiye tasha iska

  2. 2

    A tankade flour a zuwa acikin bowl asa seasonings, da salt kadan, spring onions, garin yaji sai asa ruwa kadan a gauraya, amma abarsa da dan kauri.

  3. 3

    In another bowl a fasa Kwai a kada, a zuwa breadcrumbs din Shima a plate duk kowanne a ajiyesa a gefe

  4. 4

    A dauko kazan nan asa a cikin hadin flour a gaurayata ko ina ya rufu da flour sai asa a breadcrumbs a juya ko ina ya rufe da crumbs din ba'a ganin flour din sai a zunbula a cikin Kwai sai a kara maidasa breadcrumbs a juya ko ina ya rufe da breadcrumbs din, make sure to coat it very well with the crumbs

  5. 5

    A repeating same process for the remaining chicken parts, after that sai a soya a mangyada mai zafi sosai until golden brown

  6. 6

    Enjoy immediately with a drink of choice

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Miemie's Dishes (Yusrah)
on
Jos, Plateau State
My name is Maimunat Jafar Umar, a graduate 4rm Bayero University Kano. lives in Jos, Plateau State. Cooking is my best hobby. I love cooking since when i was young and attended a catering skul after i left secondary skul.
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes