Chicken kebab

#kanostate #chicken Domin san da nake wa duk wani girki da zaa hada shi da kaza wato chicken ne na kawo muku wani hadadden girki
Chicken kebab
#kanostate #chicken Domin san da nake wa duk wani girki da zaa hada shi da kaza wato chicken ne na kawo muku wani hadadden girki
Cooking Instructions
- 1
Ki zuba dakakkiyar kazar ki wacce an dafa a kwano sai ki zuba duk sauran kayan hadin banda kwai da cornflour da mai.
- 2
Ki hada ki juya sosai. Sai ki cuccura shi kamar kwallo sannan ki ajje gefe.
- 3
Idan kin gana curawa sai ki dora mai a wuta yayi zafi.
- 4
Sa'annan sai ki dauki wannan curarriyar kazar ki saka ta a ruwan kwai sai ki barbade ta da corn flour sannan ki kuma maida ta cikin kwan sai ki soya.
- 5
Ki soya kowane bari sai ki kwashe ki tsane.
- 6
A cin da bread ko shinkafa kokuma hakan sa.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
More Recipes
Comments