Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama Mara kitse
  2. Hadin kuli kuli
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Tsinken tsire
  6. Dandano
  7. Attarugu
  8. Tsinken tsire

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki samu nama Mara kitse sai ki yankashi falan falan

  2. 2

    Sai ki xuba naman amaxubi,kisa hadin kuli kulinki,kisa attarugu Kadan kisa mai sai ki jujjuya

  3. 3

    Ki dauko tsinken tsire ki soka naman ajiki ki barshi ya huta na minti talatin akan try na gashi...ki kunna oven 190 degree wutar sama da kasa

  4. 4

    Bayan minti 30 sai ki gasa naman na minti 10 sai ki fito dashi ki shafa masa hadin kuli(a bowl kisa kuli kuli,mai,yaji ki juya)da hannu ko da brush sai ki kara maidasa

  5. 5

    Ya gasu na minti 30 ko har yayi

  6. 6

    Aci dadi lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
on
Kano

Similar Recipes