Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Attaruhu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Tumeric
  7. N other spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki wanke kazanki kisa a tukunya sai ki markada kayan miyanki ki zuba akwai kisa Maggi da tumeric da sauran kayan kamshi sai kisa ruwa daidai yanda zai dafa miki kazanki sai ki dora a wuta hqr ya dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees Kitchen
Bilqees Kitchen @cook_16388478
on
Gombe

Comments

Similar Recipes