Couscous with vegetable sauce

Maman Ummyh
Maman Ummyh @cook_17021966
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ruwa dan daidai a tukunya sai ki xuba mangyada dan kadan in ruwan ya tafasa sai ki xuba couscous inki ki juya da fork.ki kashe wutar ki bar tukunyar a rufe. In ya qafe sai ki juye a warmer

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miyanki ki yanka vegetables din duka ki wanke ki ajiyesu

  3. 3

    Sai ki xuba mai a wuta yanayin yawan miyarki ki tsoyata da albasa sannan ki juye kayan miyanki ki toyasu

  4. 4

    Add little water to the kayan miya and all the vegetables

  5. 5

    Allow to cook for 3-5minutes. Ur vegetable sauce is ready

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Ummyh
Maman Ummyh @cook_17021966
on

Comments

Similar Recipes