Cucumber,mint leave juice

mimieylurv @M64643
Wannan lemu yahada kayan itatu masu amfani da qarin lafia ajiki kuma ga dadi don haka kigwada cikin wannan watan don seda abu me sanyi#ramadhanrecipecontest#
Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki ajiye dukkan abubuwanda kike buqata akusa kiwankesu
- 2
Saiki qanqare cittanki kizuba a blender da cucumber da mint leaves sekiyi blendin da ruwa
- 3
Saikitacesu kixuba sugar kimatsa lemun tsami Aciki sannan kisaka lemongrass aciki kibarshi yajiqu
- 4
Inkuma kina sauri xaki iya saka lemongrass din gaba daya kiyi blending amma kadan xakisa don yanada qarfi sai azuba mashi qanqara...
- 5
Asha dadi lfy
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Special Kunun Aya(Tiger Nut Juice)
Kunun aya na daya daga cikin lemun danafiso don haka nake yawanyinsa gashi da dadi sannan kuma sindaran dake ciki suna qara lfya ga jikin mutum


Ginger juice
Ginger juice yanada dadi kuma yadda ake zufan nan idan yai sanyi yanada dadin sha sannan yai amfani biu ga dadi abaki ga amfani ajiki ko mura kake fama dashi ko tari xai taimaka


Mango juice
Wannan lemu yana da dadi da kuma qara lfy ajiki kuma yanxu muna lokacin mangoro ne don haka a qoqarta adinga sarrafashi ta hanyoyi da dama,ga daya nakawo mana


Mango juice
Ina matukar kaunar mango juice sabida inajin dadinsa kuma yana da amfani ajiki musamman watan ramadan


Watermelon juice 🍉🍹
Haqiqa ranar Masoya rana ce ta nuna qauna da soyayyan juna. Duk da ko wace rana cikin qauna ake, amma an kebe wannan rana don Masoya ❤️😍Ina qaunar iyali nah da abokai nah🤗musamman miji nah farin cikin rayuwa tah😉🤩jin jina ga Cookpad authors baki daya💋Wannan shine abinci na farko dana dora a wannan shekara ta 2021😘#Cookpadval


Carrot juice 🥕🍹
Wannan lemo yana da dadi sosai kuma yana qara lpy.


Ginger+cucumber+pineapple juice
Wannan juice din yana d dadi ssaei ga kamshi.#1post1hope


Doum juice/ lemon goriba
Lemon goriba yana da matukar amfani ga lafiyar jikinmu ga maganin cututtuka dama ga matukar dadi dasa annushuwa.


Cucumber juice
*


Spice turmeric ginger juice
yanada dadi yana kara lfy kuma ga masu son yin slimming yanayi


Cucumber mint juice
#kanostate


Tamarind juice
Lemo ne mai dadi musmmn ga Mata suna son shi ssaei sbd dan tsamin da yake dashi#1post1hope


Mint leave juice


Lemon juice
Dan tsurku kenan kayan Dadi


Cocumber juice


Cucumber, mint leaf & lemon juice🥒🍋


Tamarind juice


Cocumber juice


Tsamiya juice
Da dadi sosae😋😋 #oct1strush


Cucumber juice
#ramadansadaka


Refreshing cucumber juice
A refreshing juice made from 3 ingredients 😍😋🥂


Tamarind juice
It's very easy healthy and is low cost


Tamarin Juice 🥃
Ramadan Mubarak 🌙Muyi qoqarin kyautatawa iyalin mu da kuma ma buqata.


Zobo juice
I love dis drink it makes me cool n enjoy eating my meal


Cucumber juice


Cucumber, Ginger and Mint Juice


Ginger juice


Cucumber juice
This juice is so good Ramadan Kareem


Cocumber n lime juice
Itx so delicioux it d taste is just sumthing else


Mint juice
I made for my family and the really enjoy it

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng/recipes/8802242
Comments