Peanut 🥜

3 cooks are planning to make this
zeeleles kitchen
zeeleles kitchen @cook_17167937
kaduna

I think almost every ☝️loves peanut try yours and enjoy 😊

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 5 cupPeanut 🥜
  2. 4 cupflour
  3. 1 1/2 cupsugar
  4. Salt
  5. Oil
  6. Egg 🥚
  7. Flavor your choice

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu abu Mai tsafta ki juye gyadanki/peanut sai ki cire wa anda basuda kyau sai ki zuba gishiri ba dayawa ba acikin ruwa mai kyau sai ki zuba gyadan aciki ya jika kaman minti5 sai ki tsame a kwando/basket ya bushe

  2. 2

    Sai ki samu roba Mai tsafta ki fasa egg 🥚 din aciki sai ki zuba sugar acikin egg 🥚 da flavor ki na ruwa sai kita bugawa da spoon 🥄 har sai yayi kumfa

  3. 3

    Sai ki dauko peanut 🥜 Dinki da ke cikin basket ci juye a roba Mai tsafta sai ki zuba 3 spoon 🥄 na wannan egg 🥚 din aciki peanut 🥜 din sai kiyi kaman kina rairayewa sai ki zuba flour din aciki shima kadan shima zakiyi kaman kina rairayewa haka zakiyita qara egg 🥚 din da flour aciki kina yi kaman kina rairayewa har sai kinga flour din ya kama gyadanki/peanut

  4. 4

    Sai ki daura mangyada/palmoil a wuta in yayi zafi kar Acika wuta sai ki soya peanut 🥜 din har sai ya koma golden brown

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

zeeleles kitchen
zeeleles kitchen @cook_17167937
on
kaduna
Makeup artists 💄chef👩‍🍳event planing I love ❤️ wat I do cooking 🥘 is my backbone community health practitioner
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes