Yam balls

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#Kano state#yam ball akwai dadi baya in kaci da ketchup

Yam balls

#Kano state#yam ball akwai dadi baya in kaci da ketchup

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Egg
  3. Onion
  4. Scoth bonnet
  5. Spices
  6. Cubes
  7. Oil
  8. Cornflaske

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanke ki dafa,sannan kiyi mashing dinta

  2. 2

    Zaki jajjaga attaruhu ki yanka albasa kanana ki soyasu sama sama da dan maggi sannan.kisa akan doyarki,ki zuba spice nd cubes ki jujjuya

  3. 3

    Sannan kke dunkalashi shape din da kke so,sannan ki kada kwai kisa a ciki sannan kisa a cornflaske

  4. 4

    Ki dora mai yai zafi saiki kke sawa ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments (3)

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Sis a wurin Kano State baki saka # ba,za kiga baiyi blue ba,amma idan kin rubuta #KanoState za kiga yayi blue,pls ki gyara

Similar Recipes