Ice cream

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Akwai sauqin yi gashi Kuma akwai Dadi sosai😋😋😋

Ice cream

Akwai sauqin yi gashi Kuma akwai Dadi sosai😋😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Whip cream cokali guda uku
  2. Icing sugar cokali guda biyu
  3. Madara cokali DayaVanilla flavor

Cooking Instructions

  1. 1

    A samu kwano a zuba whip cream powder aciki sai a samu ruwa mai sanyi kadan a zuba akai ajuya Shi da whisker ko mixer idan ya fara kauri sai a zuba vanilla flavor, icing sugar,madara sai a cigaba da juyawa idan yayi kauri sai a zuba a container mai murfi a saka a fridge idan yayi 3 hours zai daskare shikenan an kammala😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
on
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Read more

Comments

Similar Recipes