Pineapple juice with sausage Roll

Ashmal kitchen
Ashmal kitchen @Ashmal_catering
Katsina

I usually take it for dinner😃 #katsina

Pineapple juice with sausage Roll

I usually take it for dinner😃 #katsina

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15min
10 servings
  1. 1Abarba
  2. Kaninfari
  3. Kankara
  4. Sugar
  5. Ruwa

Cooking Instructions

15min
  1. 1

    Ki fera Abarbarki ki yankanata kanana,ki zuba ruwa kufi Daya a tukunya ki kunna ki Sanya kananfari ki zuba sugar har Sai ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa,a kashe a Bari ya huce a Sanya kankara a tace

  3. 3

    Sai a kara yanka abarba kanana a Dan zuba cikin cup din juice din

  4. 4

    Asha lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmal kitchen
Ashmal kitchen @Ashmal_catering
on
Katsina

Comments

Similar Recipes