Cooking Instructions
- 1
Da farko da suba fulawa ta a bowl sai da zuba sugar da baking powder sai na joya after na mixing na shi sai na zuba kwai madara da mai sai na juya shi sosai
- 2
Sannan na dura kaskona a wuta sai da ya dau xafi sai na xuba narbarshi yayi sannan na joya nayan bangaren shima yayi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9467038
Comments