Dalgona coffee

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Yara ma sunyi naam dashi har suna bukatan kari😋😋

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2 tbspnsugar
  2. 2 tbspnnescafe
  3. 2 tbspnhot water
  4. Milk Mai sanyi
  5. Kankara

Cooking Instructions

  1. 1

    Na zuba duka dry ingredients din sai na zuba ruwa zafi nayi amfani da mixer na juya shi na 10 min da yayi kauri na tsaya

  2. 2

    Na zuba kankara na sai nasa madara Mai sanyi sai na dauko hadi coffee din ina zubawa a cup din

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
on
Kaduna

Similar Recipes