Semo with okro soup

khadija (Deejarh bakery)
khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Sokoto

Kai the soup is soo--------tayi dadi dai gsky maigidana yaji dadin miyar sosai

Semo with okro soup

Kai the soup is soo--------tayi dadi dai gsky maigidana yaji dadin miyar sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semo
  2. Okro
  3. Red oil
  4. Locust beans
  5. Seasonings
  6. Tarugu
  7. Garlic and onions
  8. Meat

Cooking Instructions

  1. 1

    For the semo zaki daura tukunya akan wuta kizuba ruwa idan suntafasa saiki dama semo badayawa ba saiki zuba kiyi talgi kibarshi yadan zabarbaka sosai sann kizuba garin kituka inyayimiki yanda kikeso saiki rufe kibashi mintuna ya nuna amma kirage wuta sosai dan karyayi kauri

  2. 2

    For the soup na wanke nama na asaka a tukunya nazuba ruwa nasaka kayan dandano na yanka albasa nazuba daddawa narufe daya tafaso sosai saina zuba guro nasaka manja da tarugugu da garlic inda nayi grating

  3. 3

    Narufe nabashi mintuna ya nuna sann na sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija (Deejarh bakery)
on
Sokoto
A simple lady that loves cooking baking and creating new recipes at all times and sharing it to people
Read more

Comments

Similar Recipes