Lemon kankana,Abarba da lemon fata

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Lemon fata da na'a'na'a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zan gyara kankana ta da abarba idan na gama na samu na markadasu idan na gama

  2. 2

    Sai na tace su,zan dauko lemon fata na yanka

  3. 3

    Saina saka guda daya domin Karin dadin hadin lemon

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes