Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Tiara strawberry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki sa kankanar ki a blender kisa ruwa kiyi blending din ta sae ki tace kisa sugar da tiara kadan ki juya ki Matsa lemon tsami kisa a fridge yy sanyi ko kisa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes